1/6
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 0
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 1
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 2
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 3
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 4
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshot 5
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Icon

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

KareemTKB
Trustable Ranking IconTerpercaya
1K+Unduhan
91.5MBUkuran
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
Versi Android
1.0.0(19-01-2024)Versi terbaru
-
(0 Ulasan)
Age ratingPEGI-3
Unduh
RincianUlasanVersiInfo
1/6

Deskripsi Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafsir syekh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.


Karan sauti mai kyau. Tafsir Lengkap Syekh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.


Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.


Domin sauke syekh ja'afar mahmud adam tafsir lengkap me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo


Tarihin Rayuwar Syekh Jafar Mahmud Adam Kano :


Syekh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).


Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Kelas Malam Dewasa Masallaci. jafar tafsir lengkap offline


Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar quran tafsir lengkap offline


A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir Wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar tafsir lengkap offline


Sannan Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Master) a Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), seorang Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir oleh syekh jafar


Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. syekh jafar tafsir offline


Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harden Hausa a karkashin wannan cibiya (Pusat Dokumentasi Islam Sheikh Ja'afar). tafsir syekh jafar 2006

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline - Versi 1.0.0

(19-01-2024)
Versi lain

Belum ada ulasan atau penilaian! Untuk meninggalkan ulasan pertama,

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline - Informasi APK

Versi APK: 1.0.0Paket: com.kareemtkb.Jafarcompletetafsiroffline
Kompatibilitas Android: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
Pengembang:KareemTKBKebijakan Privasi:http://kareemtkb.com/privacy-policyIzin:12
Nama: Jafar JUZ AMMA Tafsir OfflineUkuran: 91.5 MBUnduhan: 56Versi : 1.0.0Tanggal Rilis: 2024-05-20 02:53:10Layar Minimal: SMALLCPU yang Didukung: x86, x86-64, armeabi-v7a, arm64-v8a
ID Paket: com.kareemtkb.JafarcompletetafsirofflineSHA1 Signature: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BPengembang (CN): Andromo AppOrganisasi (O): "Andromo.com LLokal (L): Negara (C): CAProvinsi/Kota (ST): MBID Paket: com.kareemtkb.JafarcompletetafsirofflineSHA1 Signature: E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BPengembang (CN): Andromo AppOrganisasi (O): "Andromo.com LLokal (L): Negara (C): CAProvinsi/Kota (ST): MB

Versi Terakhir dari Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

1.0.0Trust Icon Versions
19/1/2024
56 unduhan91.5 MB Ukuran
Unduh

Versi lain

1.0Trust Icon Versions
4/11/2020
56 unduhan71 MB Ukuran
Unduh